khaby lame mutumin Da yafi Kowa followers a TikTok
0
Khaby lame mutumin Da yafi Kowa followers a TikTok ya Fara TikTok kimanin shekara 4 kenan bayan corona virus ya raba shi da aikin shi. Khaby lame Dan kimanin shakara ashirin da haihuwa koma Dan kasar Senegal ne sannan koma asalin sa musulmin ne.