Kamar yadda aka Saba kiristoci sun taya musulmai sharar filin idin babbar sallah a Yau lahadi.
Wasu kiristoci sun musaya ibadarau da taya musulmai sharar filin idin babbar sallah a kudancin jihar kaduna.
sun ce mun taya su sharar ne badon komai ba sai Don shima ibadane tunda kyauta kyauta koma ibadane Kamar yadda kiristocin suka fada
Da koma wanzuwar zaman lafiya a tsakaninsu Da abokan zaman su musulmai.
Daga kabiru Ado Muhammad
Daga