Kullu nafsin za'iqatul maut Allah yayi babban director nura musthapa waye rasuwa

Kullu nafsin za'iqatul maut Allah yayi babban director nura musthapa waye rasuwa.
A Yau ne 3 GA watan July a shakarar nan da muke ciki na 2022 Allah yayi wa director nura musthapa waye rasuwa wadda koma shine directorn shirin nan Mai dogon zango wato izzar so.wadda yanzun haka anyi Jana'izar shi a Inda ya samu hallartar duban Jama a
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post