YADDA MATACCE ZAI GANE SHI MATACCE


          YADDA MATACCE ZAI GANE SHI.                           MATACCE ?


Mamaci ba zai gane shi matacce bane a karon farko, don abin zai masa kamar yana mafar kine, zai ga yana kuka, yana shure shure yana kaiwa da kawowa har ya kai ga ana mishi wanka a kuma dauke shi zuwa magabarta, duk zai ringa ganin abin kamar yana mafar ki ne.

Duk dai bai yarda cewa ya zamto gawa ba, don abin zai ringa masa kamar a mafarki ne, sai bayan an binne shi yana ji ana cewa ku tura kasa ta bangaren nan, ga nan baiji kasa ba ku kawo jikekken kasa ata bangaren nan, a wannan lokacin zai ringa cewa mutane "me kuke kokarin yine?

Bayan kowa ya bar magabar ta, an barshi shi kadai a cikin kasa turbaya, sai Allah yasa a dawo masa da ransa, ya bude idanun sa, ya farka daga cikin matattu. A wannan lokaci sai ya fara murna ya farka daga mummunan mafarki. 

A wannan lokaci sai ya godewa Allah, yayi yunkuri mikewa sai yaji an sutur tashi an daddam ke shi da wata riga mara hannu, ba wuya, ba aljihu sai ya soma mamaki ta tambaya a karon farko.
 
Ina suturata mai tsada, ina singileti na, ina boxer na?

A ina nake haka, inane nan, bako wuran lantar ki, ba AC ba fanka, an min damulmul da tabo ta kowace bangare. 

Mena keyi anan?

To anan ne zai soma ankara lallai cewa yana cikin kasa ne, ya kuma tabbatar cewa lalle yanzu kam ba mafarki bane lallai mutuwa ce ta gaskiya.

A wannan lokacin zaiyi wata sauti mai tsawan gaske yana kiran yan'uwan sa kamar yedda ya keyi anan duniya idan yana neman dauki domin a tai
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post