Wannan shine yafi kowa ya Yawan kwalin digiri a duniya.
Farfesa VN Parthiban kenan ɗan kasar Indiya mai shekaru 61 a duniya shi ne mutumin da ya fi kowa yawan kwalin digiri a duniya.
Ya yi digiri 145 akan fannonin ilimi daban daban , yana ɗaya daga cikin waɗanda suka fi ilimi a duniya kamar yadda bincike ya nuna.
Yana koyar da darussa sama da 100 a kwalejoji daban-daban a kasar Indiya.
Daga Mutawakkil Gambo Doko