Shugaba Buhari Ya Amince A Ware Naira Bilyan 400 Domin Ragewa Talakawan Nijeriya Radadin Talauci.
A yau ne Shugaba Muhammadu buhari ya amince a cire Naira billion 400 A bawan talawan Nigeria domin ko hakan zai kawu Sauki Rayuwa da rage zafin talauci Nigeria sai dai ko hakan zai tambata. Sannan Miye ra ayinku a kan hakan mu hadu a comment sections