Showing posts from July, 2022

Wannan shine hadisin Bahari

Haza Buhari- (wannan shi ne buhari ). Abu Yusuf -(Baban Yusuf). Aldaurayi- (dan daura) Wa Ummatihi -(da al'ummarsa) Ba'ada salatil Juma'a- (bayan sallah juma'a). Buhari -(Shi Buhari) wafi karamatihi -(…

Shugaban da yafi kowa gaskiya a Tarihin Nigeria

Dalilin dayasa marigayi Ummaru Musa Yar Adua yazama shugaba mafi gaskiya da adalci a tarihin nigeria shine: A watan april na shekarar 2007 ana daf da gudanar da zaben shugaban kasa, marigayi Ummaru Musa yar Adua yakir…

gaskine Ana Zinace Zinace Kungiyar Shi'A AlZakZaky

Gaskiya Ne Ana Zinace-Zinace A Ƙungiyar Shi'a (IMN) - Khadijah Mustapha Tsohuwar ÆŠalibar Zakzaky Sunana Khadijah Mustapha kuma ni 'yar asalin jihar Kaduna ce a Æ™aramar Hukumar Giwa, sannan na yi tafiyar kungiy…

Wannan Shine Yake da digiri 145

Wannan shine yafi kowa ya Yawan kwalin digiri a duniya. Farfesa VN  Parthiban kenan É—an kasar Indiya mai shekaru 61 a duniya shi ne mutumin da ya fi kowa yawan kwalin digiri a duniya. Ya yi digiri 145 ak…

YADDA MATACCE ZAI GANE SHI MATACCE

YADDA MATACCE ZAI GANE SHI.                           MATACCE ? Mamaci ba zai gane shi matacce bane a karon farko, don abin zai masa kamar yana mafar kine, zai ga yana kuka, yana shure shure yana kaiwa da ka…

khaby lame mutumin Da yafi Kowa followers a TikTok

Khaby lame mutumin Da yafi Kowa followers a TikTok ya Fara TikTok kimanin shekara 4 kenan bayan corona virus ya raba shi da aikin shi. Khaby lame Dan kimanin shakara ashirin da haihuwa koma Dan kasar Senegal ne sannan…

Sabuwar wakar Ado Gwanja warr

Yadda wani bawan Allah Mai wakar barkwanci ya hau Sabuwar wakar Ado Gwanja warr domin kallon video shiga nan  Ado Gwanja warr Kar ku manta kuyi subscribe kuyi comments domin muji ra ayinku sannan zamo dinga daura muko labarai aka…

Load More
That is All